Inna Lillahi Wa'inna Elaihirraji'un 🥹 Wannan motar wani kawu na ne (Audu Hankali) da yayi Accident ɗazu Allah Yamishi rasuwa tare da wasu mata a cikin motar Amarya da yan uwanta da har yanzu ba'a san adadin su ba suma sun rasu wasu ma ko gane su ba'ayi saboda sun ƙone 😭😭😭